Alao-Akala Ya Bayyana Dalilin Daya Sanya Ya Shiga APC

Share it:

Tsohon gwamnan jihar Oyo, Otunba Christopher Adebayo Alao-Akala, ya bayyana dalilin daya sanya ta fita daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Tsohon gwamnan ya bayyana cewa PDP sauran kadan ta mutu domin yanxu bata iya komai.

alao akala

Otunba Christopher Adebayo Alao Akala

Idan za’a iya tunawa, Alao-Akala ya fadi takara inda Sanata Teslim Folarin, ya doke shi ya zama dan takarar jam’iyyar PDP. Daga bisani ne Akala ya koma jam’iyyar LP.

Alao-Akala yace: “Mun fita PDP ne saboda jam’iyyar ba tada alkibla. Kuma yanzu saura kadan ta mutu.”  

Sannan kuma ya bayyana dalilin shi ya shiga jam’iyyar APC inda ya bayyana cewa jam’iyyar na iya kokarin ta wajen ganin cewa ta habbaka Damakaradiyya a Najeriya.

The post Alao-Akala Ya Bayyana Dalilin Daya Sanya Ya Shiga APC appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

No Related Post Found

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.

Also Read

Teddy A evicted from Big Brother Naija house

"My strategy was to flirt with every girl in the house but Bambam happened.” The post Teddy A evicted from Big Brother N

DR