Buhari Baya Girmama Hakkin Bil Adama – Adekola

Share it:

Dan majalisar wakilai ta kasa, Segun Adekola wanda shine shugaban Kwamitin mai kula da Matasa na majalisar wakilai ta kasa, ya zargi Shugaba Muhammadu Buhari da rashin girmama hakkin Bil Adama.

buhari alone xiii

Shugaba Muhammadu Buhari

Dan majalisar ya bayyana haka a Ikere dake Jihar Ekiti, a lokacin da yake kaddamar da bawa wasu matasa 500 tallafi.

Dan majalisar ya bayyana cewa: “Idan kuka lura da irin mutanen da Buhari ya kama, za kuga cewa duka mutanen PDP ne.”      

Daga Dasuki, Bafarawa, Dokpesi da sauran su, za kuga cewa Buhari baya darasta hakkin bil Adama. Sannan kuma dan majalisan ya shawarci Buhari ya gyara tattalin arziki da kuma wutar lantarki.

The post Buhari Baya Girmama Hakkin Bil Adama – Adekola appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

No Related Post Found

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.

Also Read

FirstBank apologises for Buhari’s Lagos visit tweets

The bank appeared to mock Lagosians who suffered as a result of the president's visit. The post FirstBank apologises for

DR