Karfin Naira akan Dala a Kasuwar Canji a yau, Talata 24 ga watan Mayu

Share it:

– Duk da dubun matsalolin da Najeria take fuskanta, kudin kasa, Naira tana da karfi akan Dala a Kasuwar Canji

– NAIJ.com na iya kawo rahoto, bisa ga rahoto da muka samu daga kasuwar canji a jihar Katsina,naira tana da karfi da ciniki N337/$1 a yau, 24 ga watan Mayu.

– Bisa ga ranar Litinin 23 ga watan Mayu da yake akan farashin N340/$1, kudin Najeria ya fara tsanani a makon da ya wuce akan farashi N367/$1.

Duk da haka ya kasance, ya daidaita a farkon ranan talata, 17 ga watan mayu, a kan farashi N348/$1 a mafi akasarin gurare a kasan kafin ya kuma karfi ya zama N340/$1. A karshen makon da farkon mako jiya, naira ta sake karfiakan N340/$1 a karshen ranan.

Amma daga wakilinmu na BDC, ya bayyana mana cewa kudin kasa ya ci gaba da karfi a yau 24 ga watan Mayu.

KU KARANTA KUMA:

Wakilinmu na katsina yace, na siyar da naira a farashi 337 kan dala a kasuwar canji. Wannan ci gaba ne idan akayi la’akari da farashin shin a jiya N340/$1.

Koda dai, bazan iya fadin idan naira zai ci gaba da tsayawa a haka ba saboda bamu dade da jin cewa Kafmanin matatan Kaduna tare da wani kamfanin man fetur, sun dakatar da ma’aikatansu. Wannan ya samu ne a dalilin rashin samar da man fetur da kuma kungiyoyin masu fafutuka na yankin Niger Delta.

Wannan kai harin yana daga cikin abunda ke kawo matsa lamba a cikin tattalin arzikin kasa. Kuma matsa lambar tattalin arziki yana nufin matsa lamba akan kudin kasar mu.

Najeria na ci gaba da matsalar tattalin arziki wanda ya hada da matalauta farashin man fetur tare da rashin tabbata a ciniki da kasashen waje. Kasa kuma tana fuskantan daruruwan matsaloli kaman kai hari a guraran shigar da mai, rashi daidaituwan kayayyaki da kuma rashin man fetur. Kuma, da cewan an danganta matsalar nera akan  faduwar farashin man fetur, da kuma barazanan Yan zanga zangan Biafra (MASSOB) na cewa zasu fara rabar da kudade ga masu zanga zanga a kasar kudu.

Jaridar Sun sun bayyanar da cewa Martins Ezeaka wanda shine darakta tattalin arzikin yan anambra dake arewa MASSOB yace a garin Onitsha dake jihar Anambra wai matsalan da ke addaban nera tana iya faruwa ne sakamakon yunkurin sake samar da kudade ga yan Kudu maso gabas kamar yadda ya faru a baya.

The post Karfin Naira akan Dala a Kasuwar Canji a yau, Talata 24 ga watan Mayu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers | Read on NAIJ.COM.

loading...
Share it:

Latest Stories

No Related Post Found

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.

Also Read

Falana vows to challenge Sowore’s detention order

Lawyer to the detained leader of RevolutionNow, Mr Femi Falana (SAN), has vowed to file an application challengin

DR