–An damke wata mata yar najeriya mai suna veneeta da kwayoyi a bodan Indo-Nepal
–Yan sandan kasar Indiya sun kama Veneeta kuma za’a gurfanar da ita a bisa ga dokan kasar Indiya.
–An kama ta da hodar iblis kimanin kilo 3.5kg mai kudi kimanin $3.8million
An kama wata mata yar najeriya a kasar indiya saboda mallakan hodar iblis msi kudi kimanin $3.8 million. An kama matan mai suns Veneeta ,mai shekara 36 a unguwar sonauli a bodan Indo-Nepal da hodar. Yan sandan kasar Indiya sun ce an kama veneeta ne da daren ranan laraba yayinda ta ke zuwa daga nrpal kunshe da hodar iblis kilo 3.5. Sifeton yan sanda Chandra Sekhat Azad ya ce an rubuta sunan matan a cikin littafin Wadanda hukuncin dokan mugayen kwayoyi ya hau kansu.
KU KARANTA : Hukumar NDLEA ta kama mai fataucin kwayoyi
Jaridar NAIJ. Com ta tuna cewa makon da ya gabata, an gicciye yan najeriya 3 a kasar indosiya domin shiga da mugayen kwayoyi duk da maganganun mutanen duniya akan kausasa hukunci. Wadanda aka kashe sune Micheal Titus Igweh wanda yace an tilasta shine domin yayi magans.
Su ukun sun fuskanci dakarun harbi ne bayan an tuhumce su shigo da kwayoyi kasar indonisiya.
The post An kama wata yar Najeriya da hodar iblis a Indiya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
Post A Comment:
0 comments:
We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.