Abun tausayi: Schweinsteiger ya yi wa kasar sa Jamus wasan karshe

Share it:

Kyaftin din tawagar kwallon kafa ta Jamus, Bastian Schweinsteiger, ya buga wa kasar wasan karshe a ranar Laraba.

Schweinsteiger mai shekara 32, ya sharbi kuka lokacin da ake gabatar da shi gaban ‘yan kallo a wasan sada zumunta da Jamus ta ci Finland 2-0.

Dan wasan Manchester United, ya fara yi wa Jamus tamaula a watan Yunin 2004, ya kuma buga wa kasar wasanni 121, inda ya ci kwallaye 24.

Schweinsteiger shi ne dan wasan Jamus da ya fi yawan buga wa kasar gasar cin kofin nahiyar Turai, inda ya yi wasanni 18, yana kuma cikin ‘yan wasan da suka ci wa kasar kofin duniya a shekarar 2014.

The post Abun tausayi: Schweinsteiger ya yi wa kasar sa Jamus wasan karshe appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

loading...
Share it:

Latest Stories

No Related Post Found

Post A Comment:

0 comments:

We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.

Also Read

Enugu govt. awards another N1.2billion road contracts

The administration dissolves board of Nike Lake Hotel. The post Enugu govt. awards another N1.2billion road contracts ap

DR