– An dakatad da kwamishanoni 4, shugaban ma’aikata,da kuma mai bashi shawara akan filaye
– Ma’aikatan bazasu iya aiki ban a tsawon watanni 3
Governor Nyesom Wike
Gwamnan Jihar Ribas, Nyesome Wike ya dakatad da kwamishanonin sa 4, shugaban sabis, da kuma mai bashi shawara akan filaye da tsawon watanni 3.
Mai Magana da yawun gwamna Wike, Simeon Nwakaudu,ne ya bayyana hakan a wata jawabin da ya gabatar a birnin fatakwal a ranar Laraba.
KU KARANTA: Majalisar Amintattun PDP sun mayar da taro Abuja
Daga cikin wadanda aka dakatad sune kwamishanan harkokin sarakunan gargajiya, Dr John Bazia; kwamishanan yad al’adu , Mrs Tonye Briggs-Oniyide; da kuma kwamishanan kudi Fred Kpakol; da kwamishanan wasanni Mr Boma Iyaye.
Sauran sune Mr Rufus Godwin, head of service,da kuma Mr. Anugbun Onuoha , mai bas a shawara akan filaye. Amma bai bayyana dalilin san a dakatad dasu ba.
The post Gwamna Wike ya dakatad da kwamishanonin shi 4 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
Post A Comment:
0 comments:
We’re eager to see your comment. However, Please keep in mind that all comments are moderated according to our Comment Policy and all the links are nofollow. Using keywords in the name field area is forbidden.
Comment Using Either Disqus or Default Comment Mode.